Wannan shafi ne da zai ke kawo muku wasan karshe a Champions League tsakanin Paris St Germain da Arsenal ranar Asabar 30 ga ...
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya. Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Shiri ne na minti 30 ...
An bayyana Real Madrid a matsayin ƙungiyar kwallon kafa mafi arziki a duniya, inda Barcelona ta kera Manchester United a matsayin ta biyu, a yanzu United ta samu-koma baya zuwa ta uku.
Dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar hamayya ta NDC, kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Aminu Abdussalam Gwarzo, ya caccaki gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf, da ya zarga da yin sakaci, wajen kare ...
Tareni wata shahararriyar al’adar sarrafa naman Sallah ce a Sakkwato. Ku biyo mu a wannan bidiyon don ganin yadda ake yin ta.
Rahoton ya yi ƙiyasin cewa Fulani 'ƴan ta-da-ƙayar-baya mai yiwuwa su 30,000 ne ke tafka aika-aika a faɗin Najeriya, inda ...
Arsenal ta sanya farashin fam miliyan 20 ga duk kungiyar da ke son sayen Gabriel Jesus, ita kuwa Man City ta dage ne a kan ...
Akwai wasu ƙasashen duniya waɗanda saboda ƙanƙantar su, mutum zai iya zagaye su a cikin ƙanƙanin lokaci, hatta a cikin kwana ɗaya kacal.
Man United ta tuntuɓi West Ham ko za ta sayar mata da ɗan wasanta na tsakiya Mateus Fernandes, na Portugal, wanda Arsenal da ...
Arsenal ta lashe gasar Premier ta bana karon farko cikin shekaru 22, bayan nasarar da ta yi 2-1 kan Crystal Palace a filin wasa na Selhurst Park da ke Lonodn. Gunners wadda ta yi nasarar kaucewa ...
Kwamishinan Hisba a jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isa, ya shaida wa BBC cewa matasan biyu waɗanda shekarunsu ba su ...